Nairaland ForumWelcome, Guest: Join Nairaland / Login / Trending / Recent / NewStats: 1076816 members, 1265212 topics. Date: Wednesday, 19 June 2013 at 05:16 PM |
Nairaland Forum / Entertainment / Music/Radio / Voahausa.com: Saurari Shirye-shiryenmu Da Dumi-duminsu (49691 Views)
Da-whizkid's New Freestyle; Help Me Improve. / The Official Thread: "The Da vinci Mode" / "Da Capo" A Nigerian Blazes the Trail on the US Music Scene (1) (2) (3) (4)
(0) (Reply)
| Voahausa.com: Saurari Shirye-shiryenmu Da Dumi-duminsu by aliyuhausa: 10:45pm On Nov 16, 2010 |
voahausa.comhttp://www.voanews.com/hausa Saurari shirye-shiryenmu da dumi-duminsu http://www.voanews.com/hausa/audio/ Shirin Safe 0500 UTC -- Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki. Shirin Hantsi 0700 UTC -- Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku. Shirin Rana 1500 UTC -- Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, Shirin Dare 2030 UTC -- A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana , voahausa.comhttp://www.voanews.com/hausa |
(0) (Reply)
Tupac (2Pac) Is Alive / Top 5 Best Rappers In Nigeria / What Are You Listening To Right Now?
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health Links: (0) (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) Nairaland - Copyright © 2005 - 2013 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See Privacy Policy & Nairalist. 50.16.36.153 |