Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,156,508 members, 7,830,522 topics. Date: Friday, 17 May 2024 at 01:17 AM

Abinda Mukeso Al, Ummar Wannan Kasa Tamu Nigeria Su Fahimta Akan Alhaji Atiku Ab - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Abinda Mukeso Al, Ummar Wannan Kasa Tamu Nigeria Su Fahimta Akan Alhaji Atiku Ab (175 Views)

Abinda Mukeso Al, Ummar Wannan Kasa Tamu Nigeria Su Fahimta Akan Alhaji Atiku Ab / Alhaji Atiku Abubakar Before He Became Corrupt (Photos ) / It Will Be Disastrous, If PDP Fails To Give Me The Ticket~ Alhaji Atiku Abubakar (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Abinda Mukeso Al, Ummar Wannan Kasa Tamu Nigeria Su Fahimta Akan Alhaji Atiku Ab by Sulaimanauwal: 8:35pm On Nov 27, 2022
ABINDA MUKESO AL, UMMAR WANNAN KASA TAMU NIGERIA SU FAHIMTA AKAN ALHAJI ATIKU ABUBAKAR WAZIRIN ADAMAWA ANAN SHINE -

1_ Mai Girma Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Mutumne Maison Chigaban Wannan Kasa Tamu Nigeria da AL, ummar Dake Chikinta.

2- Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Mutumne Maison Wannan Kasa Tamu Nigeria ta Zamto Daya Daga Chikin A Kashenda Ake Alfahari da Ita A Daukachin Fadin Duniya Baki Daya.

3_ Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Mutumne Wanda Bai Nuna Banbanchi A Tsakanin Kirista da Da Musulmai.

4- Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Mutumne Wanda Babban Burinsa Idan Ya Zamto Shugaban Kasar Nigeria, Al, ummar Wannan Kasa Tamu Nigeria Su Samu Sauki.

Da Wannan Dalilin Yasa Muke Masu Rokon Al, ummar Wannan Kasa Tamu Nigeria Chewa Su Rungumi Tafiyar Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa, Sannan Kuma Su Jefa Masa Kuri, arsu A Zaben 2023 in Allah ya kaimu Lafiya.

Da Ikon Allah Zaben Mai Girma Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa a Matsayin Shugaban Kasar Nigeria Alkhairi Ne Matuka Ga Al, ummar Wannan Kasa Tamu Nigeria Insha Allah Domin Alkhairi Ne Chikeda Zuchiyarsa.

Allah Ubangiji ya Tabbatarda Nasara Ga Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa a Zaben 2023 in Allah ya kaimu Lafiya, Domin Samun Shugabanchi Nagari a Wannan Kasa Tamu Nigeria.

#OrganisingForAction

Re: Abinda Mukeso Al, Ummar Wannan Kasa Tamu Nigeria Su Fahimta Akan Alhaji Atiku Ab by falcon01: 9:18pm On Nov 27, 2022
Lol

(1) (Reply)

Only God Gives, Takes Life – Fani-kayode Chides Those Wishing Tinubu Death / How To Stop Rigging In 2023 General Elections. / We Have Enough Food For Nigerians, Agric Minister Boasts

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 8
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.