Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,151,589 members, 7,812,914 topics. Date: Monday, 29 April 2024 at 10:25 PM

Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] - Culture (9) - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] (59241 Views)

What Is The Percent Of Non-hausa Speaking Fulanis That Only Speak Fulfulde / Brief History Of Hausa Speaking People. / Nairaland Official Igbo, Hausa and Yoruba Dictionary (2) (3) (4)

(1) (2) (3) ... (6) (7) (8) (9) (10) (11) (12) ... (16) (Reply) (Go Down)

Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Kunbee: 10:51pm On Oct 16, 2010
Sanu yarinya cheesy
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 11:42pm On Oct 16, 2010
kilon worry eyin omo yi na? dont derail our thread pls
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Kunbee: 11:46pm On Oct 16, 2010
As i don't now understand the language nk angryo and want to
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 12:01am On Oct 17, 2010
ok i'll teach u but not here maybe on a new thread ok
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Kunbee: 12:03am On Oct 17, 2010
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 12:09am On Oct 17, 2010
oya lets go
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Odunnu: 7:56am On Oct 17, 2010
Da gaske, na jin dadi wannan thread. Hmm,na riga na karanta dukan thread har na jidaddi so sei!
Sunana Hajiya Salamatu mai kudi one of Kano state.
A garin kano an aife ni kuma na girma a chan.
I na ma su n Kano a NL yanza? Mu ta ka ra wa.
I hope I did justice to ths intro.

1 Like

Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 12:19pm On Oct 17, 2010
Nagode mama na grin
Allah ya saka miki da alkhairi.
har yanzu ki na birnin kano ne?
ki dan ba mu kudi mana mu ma mu sha duniya cheesy



@op
wani/wata ya/ta yi mun waka mai dadi don Allah
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Odunnu: 1:53pm On Oct 17, 2010
Ni yanzu na gari inugu. Kai a Kano ki na zaman yanzu ne?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 5:49pm On Oct 17, 2010
kwarai a kano na ke da zama.
ya inugu ne? ki na jin yaren yamirai ke nan?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Odunnu: 5:55pm On Oct 17, 2010
Kin san Shagari Qtrs? Kusan tukuntawa ko Zoo Rd ko Sharada? G wurin Angwa na.
Na je makaranta a ECWA primary Sch a Mission Rd.
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Nobody: 5:59pm On Oct 17, 2010
Ina aeni
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by KennyG6(m): 6:01pm On Oct 17, 2010
mai ya ke farou?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 6:13pm On Oct 17, 2010
Odunnu:

Kin san Shagari Qtrs? Kusan tukuntawa ko Zoo Rd ko Sharada? G wurin Angwa na.
Na je makaranta a ECWA primary Sch a Mission Rd.

lallai!!  ke 'yar kano ce ba karya.
na ji dadi don na hadu da 'yar uwa ta.
na san Shagari quarters sosai kuma na
san ECWA primary school din kwarai ar na taba
zuwa wani daurin aure a gurin ba da dadewa, ya na
kusa da asibitin ido na ECWA ko?

Jarus:

Ina aeni
lafiya kalau

Kenny_G:

mai ya ke farou?
ba komai, kwana biyu, ina ka shiga ne?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by KennyG6(m): 6:17pm On Oct 17, 2010
bibs:


ba komai, kwana biyu, ina ka shiga ne?
ina odunu?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Odunnu: 6:26pm On Oct 17, 2010
Kenny_G:

ina odunu?
ina mai ne man Odunnu? Ga ta nan.
Tòó Bibs,mu yi gaba da gurumam mu. Laillai kin san Ecwa church kusar da gwurin asibitin ido. Ba na ji wei wachan asibiti ya fi dukan asibitin ido a Naijeria.
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by KennyG6(m): 6:28pm On Oct 17, 2010
Odunnu:

ina mai ne man Odunnu? Ga ta nan.
Tòó Bibs,mu yi gaba da gurumam mu. Laillai kin san Ecwa church kusar da gwurin asibitin ido. Ba na ji wei wachan asibiti ya fi dukan asibitin ido a Naijeria.
yipeeee ta dawo,
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 6:49pm On Oct 17, 2010
Odunnu:

Ba na ji wei wachan asibiti ya fi dukan asibitin ido a Naijeria.
ba shakka shine ya fi don mutane suna zuwa daga
ko ina a kasar Nigeria neman magani.
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by inname2009: 12:14am On Oct 30, 2010
Sunana Abdullahi M Inname

Hahahahaha hehehehe hmhmhmhm najidadin wannan hausa taka/taki tanada da bandariya duk da yake muna a nan uk amma kazo sai inkoyama hausa kwaita batareda kabiya ko sisin koboba saboda zamanka dankasa nigeria dukda yake hausa tazama kamar duk duniya amma daiza koyama wannan kamar deal ne tsakaninmu yankasa nigeriya.

Nagode:
Abdullahi Mohammed inname
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Nobody: 8:26pm On Oct 30, 2010
Odunnu,
Where you learn Hausa? Just curious smiley
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Odunnu: 8:31pm On Oct 30, 2010
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Odunnu: 8:31pm On Oct 30, 2010
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Odunnu: 8:32pm On Oct 30, 2010
Og Jarus,Ba turanci.
Ni yar arewa ke nan!
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by excanny: 8:34pm On Oct 30, 2010
Jarus:

Odunnu,
Where you learn Hausa? Just curious smiley

Ta koya hausawa a gidan na
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Nobody: 9:24pm On Oct 30, 2010
Odunnu:

Og Jarus,Ba turanci.
Ni yar arewa ke nan!
Najin hausan kadakadan
Don Allah, answer my question in turenci

excanny:

Ta koya hausawa a gidan na
Bros, NL be your own house?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Odunnu: 9:47pm On Oct 30, 2010
Lol. I was born in the north. Actually grew up there as well.
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Tsiya(m): 9:58pm On Oct 30, 2010
Odunnu:

Lol. I was born in the north. Actually grew up there as well.

Ke yar arewace kenan, ko da ya ke wasu na ce wa, su haihuwar arewa ne, amma su ba yan arewa ba. Wannan kuma na alaka da yadda Nigeria ta ke.
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Tsiya(m): 10:00pm On Oct 30, 2010
Jarus:

Najin hausan kadakadan
Don Allah, answer my question in turenci
Bros, NL be your own house?

A ina ka koyi Hausan?, meaning where did you learnt hausa?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Nobody: 10:11pm On Oct 30, 2010
Tsiya:

A ina ka koyi Hausan?, meaning where did you learnt hausa?

Cofa Sokoto 2007/2008.

Odunnu:

Lol. I was born in the north. Actually grew up there as well.
Too, Yoowa
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Tsiya(m): 12:58am On Oct 31, 2010
Jarus:

Cofa Sokoto 2007/2008.
Too, Yoowa
Ah NYSC? I have been to sokoto a couple of times. The people there speak a different kind of Hausa. I don't sometimes fully understand them. A very strange place, and very far away from the rest of Nigeria. It was like I was in another country all together
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Kunbee: 1:09am On Oct 31, 2010
E ku ise o cheesy grin
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by dayokanu(m): 2:00am On Oct 31, 2010
Sannu nku.

Odunnu, Ki zo ki rungomeni.

Kunbe, Ina so n chinbaki nki

Na san maganna banza sose falafala

Be san meganna me chau

cheesy cheesy cheesy cheesy cheesy cheesy

(1) (2) (3) ... (6) (7) (8) (9) (10) (11) (12) ... (16) (Reply)

Naming In Urhobo Culture: Meanings And Significance / 'I Got Three Wives Through Flogging' - Fulani Man (photos) / Big Python Saved In My Village(pics)

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 23
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.