Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,156,820 members, 7,831,673 topics. Date: Saturday, 18 May 2024 at 12:48 AM

Ina Kudin Da Gomnatin Tarayya Ta Tallafawa Jahohi Suka Shiga, A Jahar Gombe? - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Ina Kudin Da Gomnatin Tarayya Ta Tallafawa Jahohi Suka Shiga, A Jahar Gombe? (768 Views)

Bauchi Political Thugs AKA Sara-Suka Arrested By Police & Weapons Recovered / TA Orji Remains One Of The Worst Governors Nigeria Ever Produced – Tony Ukasanya / Hukumar Aikin Hajji Ta Najeriya Ta Fitar Da Kudin Kujerun Aikin Hajji Na Shekara (2) (3) (4)

(1) (Reply) (Go Down)

Ina Kudin Da Gomnatin Tarayya Ta Tallafawa Jahohi Suka Shiga, A Jahar Gombe? by Hajishehu(m): 7:34pm On Nov 16, 2015
Duk da cewar Gomnatin tarayya ta tallafawa jahohi kimanin goma shatara wadanda suka hada da jihohi kamar haka


Abia (N14.152bn)
Adamawa ( N2.378bn)
Bauchi (N8.60bn)
Bayelsa (N12.85bn)
Benue (N28.013bn)
Borno (N7.680bn)
Cross River (N7.856bn)
Delta ( N10.036bn)
Ebonyi (N4.063bn)
Edo (N3.167bn)
Ekiti (N9.604bn)
Enugu (N4.207bn)
Gombe (N16.459bn)
Imo (N26.806bn)
Kastina (N3.304bn)
Kebbi (N0.690bn)
Kogi (N50.842bn)
Kwara (N4.320bn)
Nasarawa (N8.317bn)
Niger (N4.306bn)
Ogun (N20.00bn)
Ondo (N14.686bn)
Osun (N34.988bn)
Oyo ( N26.606bn )
Plateau (N5.357bn)
Sokoto (N10.093bn)
Zamfara (N10.02bn

da biliyoyin naira don share kurar basussukan da ma'aikata suke binsu na alawus alawus da sauransu.





A jahar Gombe dai abun kamar malam yaci shirwa, domin kuwa har yau ma'aikatan jahar basusan inda kudin yabiba, domin kuwa ba kudin ba labarinsu sannan kuma babu wata bayani daga Gomnatin jahar kan kudaden.
Re: Ina Kudin Da Gomnatin Tarayya Ta Tallafawa Jahohi Suka Shiga, A Jahar Gombe? by Nobody: 7:41pm On Nov 16, 2015
Hajishehu:


Duk da cewar Gomnatin tarayya ta tallafawa jahohi kimanin goma shatara wadanda suka hada da jihohi kamar haka


Abia (N14.152bn)
Adamawa ( N2.378bn)
Bauchi (N8.60bn)
Bayelsa (N12.85bn)
Benue (N28.013bn)
Borno (N7.680bn)
Cross River (N7.856bn)
Delta ( N10.036bn)
Ebonyi (N4.063bn)
Edo (N3.167bn)
Ekiti (N9.604bn)
Enugu (N4.207bn)
Gombe (N16.459bn)
Imo (N26.806bn)
Kastina (N3.304bn)
Kebbi (N0.690bn)
Kogi (N50.842bn)
Kwara (N4.320bn)
Nasarawa (N8.317bn)
Niger (N4.306bn)
Ogun (N20.00bn)
Ondo (N14.686bn)
Osun (N34.988bn)
Oyo ( N26.606bn )
Plateau (N5.357bn)
Sokoto (N10.093bn)
Zamfara (N10.02bn

da biliyoyin naira don share kurar basussukan da ma'aikata suke binsu na alawus alawus da sauransu.





A jahar Gombe dai abun kamar malam yaci shirwa, domin kuwa har yau ma'aikatan jahar basusan inda kudin yabiba, domin kuwa ba kudin ba labarinsu sannan kuma babu wata bayani daga Gomnatin jahar kan kudaden.


Baba na English forum be this and not Hausa. Kindly write in English or Pidgin.
Re: Ina Kudin Da Gomnatin Tarayya Ta Tallafawa Jahohi Suka Shiga, A Jahar Gombe? by Ikengawo: 7:48pm On Nov 16, 2015
Boko haram budget by state undecided
Re: Ina Kudin Da Gomnatin Tarayya Ta Tallafawa Jahohi Suka Shiga, A Jahar Gombe? by Sparrow13: 8:09pm On Nov 16, 2015
toh ai ba Gombawa sunday amsa maka
Re: Ina Kudin Da Gomnatin Tarayya Ta Tallafawa Jahohi Suka Shiga, A Jahar Gombe? by Sparrow13: 8:09pm On Nov 16, 2015
He is asking what Gombe state did with their bailout fund ?

1 Like

Re: Ina Kudin Da Gomnatin Tarayya Ta Tallafawa Jahohi Suka Shiga, A Jahar Gombe? by Hajishehu(m): 8:46pm On Nov 16, 2015
Its not an english forum. all i know its 9ja forum and i think i have a right to write with any kind of language..... am i right?

(1) (Reply)

I Am From Nigeria ,from South East, I Know My Problem / Ahmed Musa & Efe Ambrose Playing Table Tennis Ahead Of Swaziland Game 2day(Pics / Events That Shocked The World In 2015

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 15
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.