Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,152,377 members, 7,815,801 topics. Date: Thursday, 02 May 2024 at 06:39 PM

Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya - Romance - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Romance / Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya (17239 Views)

GIRLS: Ta-ta Towels For Boobs Are A Thing Now(photos) / What's Trending: Ta Ta Towel (2) (3) (4)

(1) (Reply) (Go Down)

Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by deesdee: 11:11am On Sep 29, 2016
A lokacin da kake ‘ko’karin gano matsayinka a zuciyar budurwarka shin tana son ka ko akasin haka da akwai bu’katar ka nazarci wasu abubuwa wad’anda wasu sun kasance waiwaye ne wasu kuma suna kan faruwa.

FARKON HA’DUWAR KU.

YANAYINTA DA KUMA HALAYYARTA.

FARKON HA’DUWAR KU

A yayin gabatar da soyayyarka gare ta ka yi amfani da salo ne mai karsashi wato sai da ka gama jan hankalinta da ra’ayinta a kan ka sannan ka bayyana a gareta da lamari na soyayya? Furta kalaman amince wa na soyayya ga wanda suke so abu ne da mata suke jin kunyar furta wa a karon farko ga samarin na su, sai dai duk da haka zata ke nuna maka alamun tana son ka kuma zata ke nuna maka wasu alamomi da suke nuni da SO. Salon da kake bi wajen gudanar da soyayyar ta ku shi ne sikelin auna ci- gaba ko ci-bayan soyayyar ta ku, misali a lokacin da kuke tsaka da soyayya sai ta samu wani da ya fika iya kalaman soyayya da barkwanci da rashin yawan mita da dai duk wani salo mai burge wa to babu shakka ko kafi ‘karuna dukiya zai iya d’auke hankalinta da ga kan ka, sai dai ta tsaya da kai dan kud’inka.

A saboda haka akwai bu’katar ka kasance mai sabunta salonka na soyayya tun daga kan kalamai da yanayin yadda kake bata kulawa da sauran su lokaci bayan lokaci. A dukkan lokacin da ka bu’kaci mace ta baka amsar amince wa tana son ka sai ka ga ta yi murmushi ko ta kasa furta hakan a karo na farko to hakan yana daga cikin alamu na SO domin kuwa wanda ake so ake jin kunya. Karda ka damu da sai ta furta maka kalmar tana son ka kai dai lura da wad’annan abubuwa kamar haka;

*Sau nawa kake kira kafin ta amsa?

Karanta sauran labarin a shafin mu na www.Mujallarmu.com
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by Nobody: 11:18am On Sep 29, 2016
TF? angry
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by IamLEGEND1: 11:29am On Sep 29, 2016
This one don miss road.
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by EmperorLee(m): 11:30am On Sep 29, 2016
The only thing I understand is 'Gaskiya' cheesy Every other thing na voice mail.
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by iykekelvins(m): 12:09pm On Sep 29, 2016
Only Legend, jack and Smellymouth go fit read this post.
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by slimthugchimee(m): 12:16pm On Sep 29, 2016
what is this one saying??
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by Nobody: 12:19pm On Sep 29, 2016
iykekelvins:
Only Legend, jack and Smellymouth go fit read this post.
bros this one pass my power. Iamlegend1 and smellymouth should
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by Nobody: 12:24pm On Sep 29, 2016
I'm not understanding this thread at all. Alaga1, comman salayecheesy
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by IamLEGEND1: 12:35pm On Sep 29, 2016
STFUareyouG0d:
bros this one pass my power. Iamlegend and smellimouth should
make I transcribe the 1st paragraph.

when trying to find out where you stand with your girl: Does she love you or not.
For this reason,there is a need to study a few things carefully, some
past,some present:

YOUR FIRST ENCOUNTER

HER NATURAL DISPOSTION AND CHARACTER.
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by Nobody: 12:42pm On Sep 29, 2016
IamLEGEND1:
make I transcribe the 1st paragraph.

when trying to find out where you stand with your girl: Does she love you or not.
For this reason,there is a need to study a few things carefully, some
past,some present:

YOUR FIRST ENCOUNTER

HER NATURAL DISPOSTION AND CHARACTER.
Pls summarise the whole write up for us. Lol
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by gqboyy(m): 2:15pm On Sep 29, 2016
idan na yi clickinnnnng na zama tuwo...

1 Like 1 Share

Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by ALAGA1: 2:27pm On Sep 29, 2016
Nna ehn, this hausa is something else oo..

For now, I can only understand Paragraph 1==>

While you are trying to understand where you stand in d heart of ur girlfriend, If she loves you or not, there is need to observe some things ==>

1- At ur first meeting with her,the way she is and her character...

2-- When you have gotten her attention, you should use diplomacy that would finish her..
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by IamLEGEND1: 2:31pm On Sep 29, 2016
STFUareyouG0d:
Pls summarise the whole write up for us. Lol
This one too long for hungry man like me to translate.
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by queencalipso(f): 2:36pm On Sep 29, 2016
Op your topic should have been ways to woo a girl and not signs to know a true girl friend. Your topic some how contradicts your message.


Besides I believe every one on Nl understands English.
Re: Alamomin Gane Masoyiya Ta Gaskiya by deesdee: 10:49am On Sep 30, 2016
im a hausa Writer im not good at writing in English.
queencalipso:
Op your topic should have been ways to woo a girl and not signs to know a true girl friend. Your topic some how contradicts your message.


Besides I believe every one on Nl understands English.

(1) (Reply)

Curvy Tanzanian Model, Sanchi Causes A Stir Online With Her Enormous Behind / 24% Of Lagos Women Have Sex Before 18 Years - Commissioner for Health, Dr Idris / See How A Lagos Babe Stepped Out For An Appointment With Her Boob On Display

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 19
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.